Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Wani jigo kuma dattijon jam'iyyar PDP ya bayyana kadan daga karfin gwamononin da ke adawa da dan takarar shugaban kasa na jam;iyyar PDP, Atiku Abubakar a 2023.
Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, ya dira jihar Kaduna domin gangamin yakin neman zabensa, Ya ziyarci Birnin Gwari.
Duk da dokin Gwamnonin Jihohin Najeriya masu barin mulki na zama Sanatoci, Gwamna Nasir El-Rufai yace bai sha’awar aikin Majalisar Tarayya kamar wasu gwamnonin.
Wani babban Malamin Majami'a ya shawarci shugabannin kiristoci su sallama kawai domin ba mai iya dakatar da Bola Tinubu daga zama shugaban kasa a zaben 2023.
Dan takarar shugaban kas a jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, zai yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin ya warware matsalolin malaman jami'a idan aka zabe shi a 2023.
Abubuwa na ƙara cakudewa babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa yayin da gwamna Wike ya yi wasu kalamai dake nuna gara tikitin musulmi da musulmi da ɗan arewa a 2023
Gabannin babban zaben 2023, tsoffin hadiman Gwamna Abdullahi Ganduje, Ali makoda da Muhuyi Magaji Rimingado za su jagoranci yakin neman zaben Abba Gida Gida.
Kungiyar arewa karkashin jagorancin Farfesa Usman Yusuf, Mahdi Shehu da Ladan Salihu sun sanar da cewar al'ummar yankin Arewa ba za su yi APC ba a zaben 2023.
Ana zargin cewa wasu 'karnukan farautan APC sun sa wuta a ofishin yakin kamfen Jam'iyyar PDP a Jihar Gombe. Hakan ya jefa Alhaji Mohammed Barde a cikin matsala.
Siyasa
Samu kari