Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Jam’iyyar APC ta dage zaben fitar da gwani na shugaban kasa daga 15-16 ga Mayu zuwa 23 ga Mayu 2026, yayin da na gwamna zai gudana 21 ga Mayun 2026.
Gwamnonin jam'iyyar All Progressive Congress watau APC sun tama shugaban ƙasa murnar cina shekaru 80 a duniya, sun tabbatar masa da shirinsu kan Bol Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar yace baiga dalilin da zai sa ƴan kabilr Igbo kin zabarsa ko jam'iyyarsa a kakar zaben 2023 ba
Kungiyar dattawan arewa ta bayyana dalilin da yasa yan siyasa ke siyan katunan zabe da amfani da damar talauci da yayi katutu wajen siye mutanen yankin arewa.
Mataimkiyar Shugabar kwamitin PCC, Uju Ken-Ohanenye ta ce Asiwaju Bola Tinubu Mai neman takaran shugaban kasa bai fama da rashin lafiya kamar yadda wasu ke fada
Mai ɗakin ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ta buga sabuwar baranbarama yayin da take kokarin jan hankalin mutane su zabi PDP .
Jam'iyya mai kayan marmari wato NNPP ta amshi dubunnan magoya bayan PDP a jihar Gombe. Ɗan takarar gwamna a jam'iyyar shine ya tarbe su zuwa jam'iyyar ta su
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Soludo, ya ayyana tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar a matsayin ɗaya daga yan takarar sahun gaba a 2023.
Kakakin ƙungiyar dattawan arewa, Hakeem Baba Ahmed, yace zai goyo bayan Peter Obi da ƙanins Datti Baba Ahmed ne kadai idan su ne suka dace dace da yan Najeriya.
Yayin da ake raɗe-raɗin cewa tawagar gwamnan jihar Ribas ta fara shirin zaɓar Tinubu a matsayin wanda zasu goyawa baya, jam'iyyar PDP ta bayyana gaskiya kan
Siyasa
Samu kari