Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa Bola Tinubu zai musuluntar da Najeriya idan ya zama shugaban kasa a 2023.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta kori shugaban jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, na kasa, Ralph Nwosu, ta kuma rushe kwamitin ayyuka, NWC
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya kawo wani batu mai daukar hankali, ya ce PDP ne gatan jihar Katsina na wai APC ko su Buhari ba a jiya dai Talata.
Da safiyar Laraban nan muke samu ya nuka cewa shugaban majalisar dokokin jihar Taraba, Farfesa Joseph Kunini, ya yi murabus daga kan mukaminsa kan dalilai.
Rt Hon. Femi Gbajabiamila ya zauna da shugaban kasa a kan zargin satar kudin da ke asusun CBN. Gbajabiamila ya yi wannan bayani ne ga manema labarai a Aso Villa
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da aka ga yana ba wani dattijo kudi a hannu. Jama'ar Twitter sun yi ta.
Daruruwan mambobin jam'iyyar APC a karamar hukumar Epe a jihar Legas sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, sun raba jiha da Tinubu da Sanwo-Olu sun rungumi Atiku.
Jam'iyyar PDP ta samu karuwa da a kalla mambobin 92,000 a Jihar Katsina da suka sauya sheka daga APC da wasu jam'iyyun. An tarbe su ne yayin kamfen din Atiku.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya faɗa wa ɗan takarar shugaɓan kasa a inuwar PDP cewa zai uya cika burinsa na zama shugaban kasa a Najeriya.
Siyasa
Samu kari