Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta aike da korafi hukumar EFCC, ICPC da CCB da su gaggauta cafke Atiku Abubakar na PDP kan zarginsa da almundahanar kudade, sata kudin al'umma.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki, yace LP ce babban kalubalen PDP a kudu maso gabas amma duk da haka Atiku zai lashe zabe.
Da farko an yi niyya Umar Musa Yar’adua ne zai zama shugaban yakin neman zaben Ibrahim Babangida. Amma a karshe Olusegun Obasanjo ya dauko Gwamnan ya gaje shi.
Wani bidiyo da ya bayyana ya nuna yadda matukin Helikwafta ya yi gaggawar jawo Peter Obi zuwa cikin jirgi yayin da mutane bila adadin suka biyo shi zasu taba.
Yayin da rage saura kwana 40 cif-cif babban zaben shugaban kasa, jam'iyyar aPC a jihar Neja ta karbi karin masu sauya sheka sama da dubu hudu yayin fara kamfe.
Sakataren na PCC ya yi bayanin abin da ya sa Bola Tinubu ya zauna da masu neman takara, ya ce babu rikicin da ya kaure tsakanin Asiwaju da Gwamnonin Jihohin APC
Dino Melaye ya yi zargin cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bai amsa sunansa na Musulmi ba don bai san abubuwa game da addinin ba sai yanzu yake koyo saboda siyasa.
A gaban Uwargidar ‘dan takaran PDP a 2023, Hajiya Titi Abubakar, Bala Mohammed ya tabbatarwa mutanen jihar Bauchi cewa babu wata rigima da shi da Atiku Abubakar
Alkawarin da Bola Tinubu ya yi shi ne zai tafi da kowa idan ya yi nasara. Tinubu ya hadu da duka masu neman kujerun siyasa a jam’iyyar APC a ranar Lahadin nan.
Siyasa
Samu kari