Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Farfesa Mohammed Sani Haruna ya ce ba zai janye takararsa ba duk da goyon bayan gwamna ga Sanata Aliyu Wadada, yana shirin fafatawa a zaben fidda gwani na APC.
Kotun kolin Najeriya ta rufe babin karar jam'iyyar APM da ɗan takararta na gwamna waɗanda suka kalubalanci nasarar Gwamna Siminalayi Fubara na Ribas..
Allen Sawore, tsohon mai taimakawa gwamnan jihar Ondo kan harkonin midiya ya sanar da ficewa daga babbar jam'iyyar adawa PDP saboda rigingimun cikin gida.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya koma zango na biyu a kan madafun iko watanni kalilan bayan samun nasara da zaben da aka yi a watan Nuwamba, 2023.
Tsohon kakakin kwamitin yaƙinin nema zaben shugaban ƙasa na PDP a 2023, Daniel Bwala ya ce zai ji daɗi idan Bola Tinubu ya masa tayin shiga gwamnatin APC.
Mai fashin baki a harkokin siyasa da al'amuran yau da kullum, Reno Omokri ya zayyano wasu dalilai tara da ke tabbatar da cewa mukin Tinubu ya fi na Buhari.
Gwamna Francis Nwifuru ya godewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bisa tabbatar da adalci a ɓangaren shari'a na ƙasar nan, ya ɗaukarwa al'umma alƙawari.
Buba Galadima wanda jigo ne a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana cewa alkalan Kotun Koli sun tsira da suka tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Rahotanni sun yi ta yawo cewa Shugaba Tinubu zai yi garambawul a mukaman ministoci bayan zargin samun badakalar makudan kudade a ma'aikatar jin kai da walwala.
Na kusa da Goodluck Jonathan ya fadi wanda zai hana PDP lashe zabe a 2027. Reno Omokri ya ce idan Peter Obi bai tsaya takara ba, Atiku Abubakar zai iya nasara.
Siyasa
Samu kari