A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na ci gaba da zama a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC duk da an bayar da belinsa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na ci gaba da zama a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC duk da an bayar da belinsa.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Dakatacciyar shugabar matan jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman, ta fito ta gayawa duniya cewa tana nan kan bakanta kan sukar Gwamna Uba Sani.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya ce naɗin da kwmaishina ya yi na hadimai 273 naɗi ne ka girmamawa amma gwamnati ba za ta rika biyansu albashi ba.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tonubu, zai je Dakar, babban birnin ƙasar Senegal domin shaida rantsar da zaɓabɓen shugaban kasa, Bassirou Diomaye Faye.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan karbar bashi da tsogon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi a lokacin mulkinsa inda ya ce ya yi masa gargadi.
Ministan ayyuka a Najeriya, Dave Umahi ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai shafe shekaru takwas a karagar mulki kamar yadda ubangji ya fada masa.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta yi wa 'yan Najeriya alkawarin cewa Shugaba Tinubu zai inganta komai a kasar kafin kammala wa'adinsa na mulki.
Jam'iyyar APC a Arewa maso Yamma ta gargadi jami'yyar PDP a jihar Zamfara kan zargin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya raba shinkafa ga 'yan bindiga.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabanr matan jam'iyyar, Maryam Suleiman kan goyon bayan Nasir El-Rufai a rikicinsa da Gwamna Uba Sani kan basuka.
Jam'iyyar APC karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje ta karbi sabbin tuba bayan tsohon Minista da kuma Sanatan PDP daga jihar Enugu sun koma jam'iyyar.
Siyasa
Samu kari