KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
An yi mamaki bayan wata amarya ‘yar gona a Ingila ta isa bikin aurenta a kan saniyarta, White Chocolate Button, wadda ta bayyana a matsayin babbar kawarta.
Jihar Legas - Fitaccen mawakin nan na Najeriya, Eedris Abdulkareem, ya tabbatar da wani asusu na GoFundMe da aka kirkira a madadinsa domin tara kudin da za.
Jihar Legas - Wani na kusa da su ya shaida wa jaridar TheCable Lifestyle cewa matar mawakin ne ta dauki nauyin ba wa mijinta kodarta bayan kammala gwaje-gwaje.
Mai barkwanci na Najeriya MC Tagwaye a baya-bayan nan ya nishadantar da mabiyansa a shafukan sada zumunta da wani bidiyo da ya wallafa a instagram. Tagwaye da d
Fitacciyar 'yar jaridar nan 'yar Najeriya da ke zaune a kasar Jamus, Stella Dimoko Korkus ta kira Kemi Olunloyo ta lashe amanta kan wani batu, bayan da tsohon m
Gogaggiyar jarumar fina-fina ta Nollywood a Najeriya wacce aka dade ana damawa da ita, Eucharia Anunobi, ta ce neman mijin aure ta ke yi cikin gaggawa, Daily Tr
Tsohuwar matar tsohon gwamnan Jihar Enugu, Sullivan Chime, Clara ta kara aure bayan shekaru 8 da labarin rabuwar aurensu da dan siyasar ya yadu wanda aka zargi
Jama’a su na ci gaba da sukar jarumin kudu, Yul Edochie akan auren sirrin da ya yi da matarsa ta biyu ba tare da sanin matarsa ta farko ba, May Aligwe, wacce su
Naziru M. Ahmed wanda aka fi sani da Sarkin Waka, ya fito gaban Duniya a shafinsa na Facebook, yana sukar masu sana’ar wasan kwaikwayo da ke taba Almajirai.
Farashin kudin kwalliyar zamani da ake yiwa amare da kawayensu na farawa daga N5000 zuwa N100,000, dangane da mai kwalliyar da irin kayan da akayi amfanii.
Nishadi
Samu kari