Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Rundunar wasu jami'an tsaro sun kubutar da wasu mutanen da aka sace a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar ta bayyana godiyarta ga jami'an tsaron da suka yi koakari.
A zaman kotu na yau Litinin, waɗan da ake zargi da kashe Hanifa Abubakar a jahar Kano sun bukaci a ba su ƙauya, gwamnatin Kano ta amince da bukatar su nan take.
Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana irin dumin da ke tattare da kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce masu son hawa kujerar akwai aiki a gabansu nan kusa.
Ministan birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello ya bayyana yadda ya kusa rasa rayuwar sa sanadiyyar annobar korona lokacin da aka killace shi na makonni 3.
Rigimar da ake fama da ita a hukumar PRODA ta ki ci, ta ki cinyewa har zuwa yanzu. Tun 2020 aka sauke Fabian Okonkwo daga mukaminsa, amma har yanzu ya na ofis.
Bayelsa - Bayan shafe kwanaki 14 a sansanin masu garkuwa da mutane, ɗan uwa ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kubuta daga hannun yan bindiga.
Malamin Musulunci, Sheikh Abdallah Usman Godon Kaya, ya janye kalamansa a kan matan asibiti na cewa wasunsu na aikata alfasha a yayin da suke bakin aikin dare.
Kotu ta yanke wa jarumar Kannywood kuma mai siyar da kayan mata da maza, mai suna Sadiya Haruna hukuncin zaman wata shida a gidan yari ba tare da zabin tara ba.
A shekarar da ta gabata, sarauniyar ta samu labarin bakin ciki, inda aka sanar da ita mutuwar mijinta Yarima Philip, wanda ya rasu yana da shekara 99 a duniya.
Labarai
Samu kari