Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Yunkurin kungiyar ta'addanci ta ISWAP na hadewa da kungiyar ta'addancin Boko Haram ya gagara tun shekarar da ta gabata bayan ISWAP ta fada wa dajin Sambisa.
Wata kotun jihar Legas dake Ikeja ranar Laraba ta garkame jami'an hukumar Sibil Defens -Amarachukwu Asonta da Adebayo Ajayi, 32 kan zargin laifin fashi da makam
Shugaban kamfanin mai na kasa, Malam Mele Kolo Kyari ya fito ya yi wa mutanen Najeriya bayani a kan yadda man fetur na banza ya shigo Najeriya kwanakin baya.
Rundunar 'yan sandan jihar Yobe a ranar Laraba ta ce wani matashi mai shekaru ashirin a duniya mai suna Mai Goni, ya halaka mahaifin sa mai suna Goni Kawu.
Ɗalibar dake karatu a sashin koyon harsunan Afirka na jami'ar Obafemi Awolawo, Ajibola Ayomikun, ta riga mu gidan gaskiya sanadiyyar faɗa wa ramin Bahaya .
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta lalata kwalaben giya sama da 3.8 million da aka damke yan watannin da suka gabata. Kwamandan hukumar Hisbah, Harun Ibn-Sina.
Matar shugaban ƙasa. Aisha Muhammadu Buhari, ta kai ziyara a ƙashin kanta jihar Kano domin yin ta'aziyyar rasuwar Sheikh Ahamd Bamba, da kuma kisan Hanifa.
Ahmad Lawan, ya nada tsohon shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Emmanuel Bwacha, a matsayin shugaban kwamitin sayan kayayyaki na majalisar dattawa.
Shugaban kaa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da sirikin dansa kuma attajirin dan kasuwa a jihar Borno. Hakazalika ya gana da mai gidansa TY Danjuma...
Labarai
Samu kari