'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a cibiyar NIPSS da ke jihar Plateau. Jami'an tsaro sun fito an yi gumurzu wanda ya kai ga dakile harin.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a cibiyar NIPSS da ke jihar Plateau. Jami'an tsaro sun fito an yi gumurzu wanda ya kai ga dakile harin.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Abuja - Ana ci gaba da gudanar da bincike kan harin ta'addancin da aka kai a cibiyar tsaro ta Kuje a daidai lokacin da rundunar sojojin Najeriya ta tsare sojoj.
Rundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta ce ta yi nasarar cika hannu da wani fursuna da ya tsero daga gidan Yarin Kuje yayin harin 'yan ta'adda a Abuja .
Hotunan Muhammad Badaru, 'dan gwamnan jihar Jigawa yayin da ya kammala digirinsa a jami'ar London sun yadu. 'Yan uwansa sun garzaya har London taya shi murna.
A rahoton da hukumar kiddiga ta fitar dangane da tashin farashin kayayyaki a Najeriya na watan Yuni, 2022, ya nuna cewa na sake koma gidan jiya, kaya sun tashi.
Bayan babbar Kotun tarayya ta sa ƙafa ta yi fatali da ƙarar kungiyar SERAP, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta sanar da zata rufe rijista ranar 31 ga wata.
Daily Trust ta tattaro cewa ‘yan kungiyar suna yin wa’azi ga jama’ar yankin ne a lokacin da ‘yan bindiga suka bude wuta, inda suka kashe yan kauyen biyu. k.
Gwamna Nasir El-Rufa'i na Jihar Kaduna ya bawa hukumar Ilimi bai ɗaya na Jihar Kaduna, KADSUBEB, ta dauki sabbin malamai 10,000. Tijjani Abdullahi, shugaba
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda shi ne zakaran yaki da cin hanci da rashawa na Afrika, ya bukaci a kafa wata kotun kasa da kasa da za ta hukunta.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Alhamis a Maiduguri, ya bayyana cewa gwamnati ta ware gidaje 259 tare da sakin N110m ga rundunar ‘yan sandan.
Labarai
Samu kari