Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Jihar Enugu - An yi garkuwa da dimbin fasinjoji a ranar Asabar a lokacin da wasu ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne, suka tare babbar hanyar Enugu zuwa Por.
Abuja- Farashin sufurin jirgin sama ya kara tashi a Najeriya yayin da fasinjoji ke kokawa inda yanzu ake biyan N135,000 daga Abuja zuwa Kano.Rahoton Aminiya.
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta sake takaita amfani da babura a jihar daga 6 na safe 10 na dare saboda kallubalen tsaro a jihar, Vanguard ta rahoto. Gwamna
A ci gaba da kokarin dakile matsalar rashin tsaro a kasar nan, hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), ta yanke shawarar daukar tsauraran matakai kan baburan.
Najeriya zata fuskanci gagarumar ambaliyar ruwa a watannin Augusta da Satumba, kamar yadda hukumar kula da yanayi, NiMet ta tabbatar. Prof Matazu, ya bayyana.
A ranar Litinin ne dimbin al’ummar babban birnin tarayya Abuja suka yi dandazo a dandalin Unity Fountain na Abuja, domin nuna rashin amincewarsu da rashin tsaro
Daliban KASU sun zaman gida, wannan mataki ya zo kwanaki bayan an ji Nasir El-Rufai yana barazanar korar malaman da ke yajin-aiki, ya maye gurabensu da wasu.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a yammacin Lahadin da ta gabata, yayin da wasu ‘yan bindiga kimanin 30 a kan babura suka mamaye kasuwar Jauro Manu da ke karamar
Magidanci ya je shafin soshiyal midiya don kokawa a kan yadda farashin biredi ke tashin gwauron zabi a kasar. Ya ce yanzu shi kadai zai iya cinye biredin #800.
Labarai
Samu kari