Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa a Najeriya ta ce direban Motar Bas din ma'aikata ne ya yi gangancin tsallake layin dogo duk da motoci da yawa sun tsaya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wata budurwa ta hango iyayenta a cikin ‘go slow’ yayin da take sauri ta isa gida don dare ya yi.
Duniya Juyi Juyi ce Yayin daYan Jam'iyyar APC a Nasarawa Sukayi Tawaye Samfurin Abi Nagarta Sunce Atafau, Zasu Dangwalawa PDP Kuri'u a Zaben Gwabna Nan Nas
Gidajen mai da sauran ƴan kasuwa da masu motocin haya sun ƙi cigaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin N500 da N1000 duk kuwa da umurnin da kotu ta bayar..
Kotun daukaka kara ya ba Tinubu dama da izinin duba tare da bincika kayan aikin da INEC ta yi amfani dasu wajen yion aikin zaben shugaban kasa na Najeriya.
Gwamnan jihar Ondo na jam'iyyar APC mai mulki, Oluwarotimi Akeredolu, ya rok< mazauna jiharsa su taimaka su ci gaba da hada-hada da tsoffin takardun N500 da 1k.
Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TinTok ya ja hankali mutane da yawa yayin da wani bawan Allah a kan Keke Guragu ya miƙe kan kafarsa ya kama rawa da amarya.
Sanata Emmanuel Bwacha na jihar Taraba ya sake samun nasara a kotu bayan hukumar INEC ta sanarwa kotu cewa lallai shine sahihin dan takaran gwamnan jihar..
Labarai
Samu kari