Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta fito da hotunan wadanda suka fice daga kurkukun Jos. An sa lada ga wanda ya iya taimakawa bayanin yadda za a sake cafke su.
‘Yan sandan jihar Osun sun kama wata mata da ta rufe karamar yarinya na tsawon watanni. Makwabtanta a Isale-Osun sun samu labari, sai su ka sanar da hukuma.
Wani rahoto da muka samu daga babban birnin kasar Turkiyya, Istanbul ya bayyana yadda wata mata ta sadaukar da jikinta ta rasa ranta a kokarin kare ɗan ta.
Wani bidiyo ya nuna wata al’ada, Amarya ta rike tafin kafar mai gidanta, ta na gurzawa. Mutane sun gagara gane hikimar da ta sa mace ta wankewa mijinta kafa.
Wani matashin dan jihar Kaduna ya ci jarrabawar WAEC, ya bukaci 'yan Najeriya su taimaka su hada masa kudi ya karanta likitanci a Najeriya ko a kasar waje.
An shiga cikin yanayin tashin hankali yayin da aka tsinci gawar wasu masoya biyu, saurayi da budurwansa dake ɗauke da juna biyu, da kuma abokinsu a ban daki.
Wani saurayi da ake wa take da kyakkyawa ɗan ƙasar Brazil, Arthur O Urso, ya jafa tarihi, inda ya auri mata 9 a rana ɗaya bayan matarsa ta farko da ya aura.
Wani yaro dan shekara 2 ya ba da mamaki yayin da ya koyi wani bangare na yaren jafananci cikin kankanin lokaci. Mahaifiyarsa ta bayyana irin baiwar wannan yaro.
Wata Baiwar Allah da ta tara Naira Miliyan 5 cikin watanni 10 a asusu ta ba mutane mamaki. Masu bibiyar shafukan sada zumunta suna ganin hakan ba zai yiwu ba.
Mutane
Samu kari