Latest
Josef Onoh, jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa ikirarin da tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya yi cewa an samu ci gaba a mulkinsa ba gaskiya ba ne.
Masanin addinin Kirista, dan siyasa, Fasto Reno Omokri ya jinjinawa annabi Muhammad SAW da Musulmai. Ya ce tsare tsaren Musulunci abin burgewa ne.
Yayin da ake ci gaba da bincike, hukumomi a Gombe sun dakatar da Dagacin Kagarawal, Usman A. Bello, bisa zargin saran wani maraya da adda sau da dama.
Sabon limamin Abuja, Sheikh Abdulkadir Salman Sholagberu ya yi nasiha ga malamai masu rigima da juna a kafafen sadarwa yayin hudubarsa ta farko a Abuja.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu yawa tare da jikkata wasu da dama.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya buɗe masallacin Juma'ar da ya sabunta a Ruggar Wauru, ya bayyana shirinsa na faɗaɗa ciyarwa a watan Ramadan.
Yayin da ake takun-saka tsakanin Nasir El-Rufai da Uba Sani, Hon. Bello El-Rufai ya yi magana kan lamarin inda ya ce bai jin dadin abin da ke faruwa a tsakaninsu.
Gwamnatin tarayya ta fitar da shirin tallafawa mata, miliyan 4.5 a Najeriya. Ministar harkokin mata, Imaan Sulaiman-Ibrahim ce ta bayyana yadda za ba da tallafin.
Mutanen garin Tsiga da ke karamar hukumar Bakori a jihar Katsina sun shiga cikon firgici sakamakon sace tsohon shugaban hukumar NYSC, Birgediya Janar Maharazu Tsiga.
Masu zafi
Samu kari