Latest
Hukumar FCCPC ta ce ba ita ke ƙayyade farashin kaya ba, sai dai ta tabbatar da gaskiya a kasuwa, yayin da ta yi kira ga jama'a da su rika mika koken su.
Gwamnonin jihohi 36 za su kashe kudi har N3.87tn kan albashin ma'aikata a shekarar 2025. Hakan na zuwa ne bayan karin albashin N70,000 da aka yi.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a jihar Zamfara, sun samu nasara kan 'yan bindiga. Sojojin sun hallaka miyagun tare da cafke wani mutum daya.
Hukumar Shari’a ta Kano ta kori ma’aikata biyu kan karbar cin hanci da rashawa, yayin da ta janye dakatarwar da ta yi wa wasu ma'aikata uku saboda rashin hujja.
Gwamnatin tarayya ta kara nana cewa manufarta a kan kudirin haraji ba zai cutar da wata shiyya ba, kamar yadda ake kokarin yadawa a fadin kasar nan.
An samu bayanai kan ganawar sirri da Sanata Rabi'u Kwankwaso ya yi da Ra'uf Aregbesola da ake hasashen za ta yi tasiri a yankin da Tinubu ke da goyon baya sosai.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nemi gwamnatin APC ta tabbatar da cewa ta bayyana yadda ake kashe kudin da aka ware wa fannin lafiya.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya tare da sace wasu da dama.
Sojojin Operation Fansan Yamma sun kai farmaki maboyar Bello Turji a Zamfara, inda suka kwato makamai tare da ceto mata da yara da aka yi garkuwa da su.
Masu zafi
Samu kari