Latest
Bayan Gwamna Babagana Umara Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, Babban limamin Musulunci a jihar ya yaba da matakin da gwmanan ya ɗauka saboda tarbiyya.
Tsohon dan takarar gwamna na NNPP a Ondo, Hon. Olugbenga Edema, ya fice daga jam’iyyar saboda rashin gaskiya da rikice-rikicen cikin gida da cin amana.
Tsohon shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya musanta zargin da aka jefe shi da shi na sanyawa a cafke wani dan mazabarsa bisa sukar ayyukansa.
Wasu 'yan ta'adda da ba a san ko su waye ba sun kai sababbin hare-hare a jihar Benue. Miyagun sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Yayin da aka fara tunanin zaben 2027, Shugaba Bola Tinubu na kokarin kafa tubali a yankin Kudu maso Gabas don samun nasara da kayar da Atiku Abubakar da Peter Obi.
Shahararren Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya yi tsokaci mai zafi kan zaben 2027, inda ya ce zaɓen Peter Obi ko Atiku Abubakar hatsari ne matuƙa.
Bayan gwamnonin PDP sun maka Bola Tinubu a kotun koli kan dokar ta-ɓaci a Rivers, shugaban ya bukaci kotun koli ta yi watsi da karar da ke kalubalantarsa.
Gwamnonin Arewacin Najeriya sun nuna amincewarsu da samar da rundunar 'yan sandan jihohi. Sun bukaci majalisar tarayya ta gaggauta daukar mataki kan hakan.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ƴan Najeriya su ga canji a shekaru biyu da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi a kan karagar mulki.
Masu zafi
Samu kari