Latest
Gwamnan jihar Kano, Abba.Kabir Yusuf, ya raba tallafi ga mutanen da ke tsarw a gidajen gyaran hali a jihar. Gwamna Abba ya ba da kayan abinci da ga fursunonin.
'Yan majalisar NNPP guda biyu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a zauren majalisar. Hakan na zuwa ne bayan Kwankwaso ya gargadi masu sauya sheka zuwa APC.
Bayan watsa takardun Naira da cin mutunci, kotun tarayya da ke Kaduna ta yanke wa Muhammad Kabir hukuncin dauri saboda cin zarafin Naira a wani bidiyo da ya wallafa.
Ana yawan samun matsala tsakanin gwamnoni da mataimakansu wanda yana farawa ne daga zargi na rashin biyayya, shisshigi daga wasu ‘yan siyasa, ko rauni.
Tsohon kwamishinan matasa kuma ɗan takarar gwamnan LP a zaɓen 2023, Udengs Eradiri ya shawarci gwamnan Bayelsa da Sanata Dickson su koma jam'iyyar APC.
A wannan labarin, za ku ji cewa sabuwar barazana daga Kudu maso Gabas ta kunno cikin PDP, yayin da jagororin yankin suka yi barazanar ficewa daga cikinta.
Jam'iyyar ADC ta ce za ta hada kan masu kada kuri'a miliyan 35 a Najeriya domin fatattakar Bola Tinubu da APC a 2027. Shugaban ADC ya ce za su shiga hadaka.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnonin APC, ministoci da mambobin kwamitin gudanawar karkashin Ganduje sun yi wani taron sirri a daren jiya Laraba a Abuja.
Kungiyar Miyetti Allah a Filato ta fadi yadda aka kai wa makiyaya hari aka kashe shanu sama da 100 a yankuna daban daban. An kashe makiyayi daya da jikkata wasu.
Masu zafi
Samu kari