Latest
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa za su bar ministan sadarwa, Bosun Tijani bayan suj tura Tinubu ya koma Legas a zaɓen 2027.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na SDP, Adewole Adebayo ya nesanta jam'iyyar daga shiga wata tattaunawar haɗaka ko tura El-Rufai a matsayin wakili.
Rahotanni sun tabbatar da cewa kotun Majistare a Kaduna ta gurfanar da Abigail Victor mai shekara 23 bisa zargin caka wa saurayinta wuka saboda zargin yaudara.
An gano Hamdiyya a cikin mawuyacin hali a asibitin Zamfara, yayin da Amnesty ta yi kira da a binciki batan matashiyar da barazanar da take fuskanta.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi magana kan alakar da ke tsakaninsa da marigayi Janar Sani Abacha tun farkon abotarsu har zuwa cafke shi.
Atiku, Obi da El-Rufai sun amince su koma jam'iyyar ADC domin hada karfi da karfe da sauran 'yan adawa tare da fuskantar APC a zaben 2027 mai zuwa.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya ba gwamnatin tarayya shawarar kammala gyaran madatsar ruwan Kashimbila da ke Taraba.
A kokarin inganta harkokin shugabanci, Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi nadin sababbin kwamishinoni domin kawo sauye-sauye da jagoranci na gari.
Hukumar NCoS ta sanya kyautar N5m ga duk wanda ya bayar da sahihan bayanai kan fursunoni 9 da suka tsere a Osun, tare da tabbatar da ɓoye bayanansu.
Masu zafi
Samu kari