Latest
Kasashen duniya da suka hada da Saudiyya, Rasha, Najeriya, Pakistan, Turkiyya sun yi Allah wadai da harin da Isral'ila ta fara kaiwa kasar Iran kan mallakar nukiliya
Al'ummar wata unguwa a jihar Kano sun shiga wani irin yanayi bayan wani matashi ya bankawa kansa wuta da fadin cewa yana son ya shiga aljanna idan ya mutu.
Iran ta harba makamai masu linzami sama da 100 kan Isra'ila. An rahoto cewa makaman da Iran ke harbawa na isa Isra'ila cikin mintuna 12 saboda tsananin gudu.
Majalisar Benue ta zargi jami'an tsaro da kin tabuka abin kirki yayin da 'yan bindiga ke yi wa jama'a kisan gilla. Majalisa ta bukaci mazauna jihar su kare kansu.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun yi aman wuta ta sama da kasa a kan mayakan ISWAP da suka buya a wani sansaninsu dake dajin Sambisa.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana yadda ya yi ta kiran Nuhu Ribadu game da hare-haren da aka yi a Benue tun kafin faruwarsu amma bai dauka ba.
Ministan harkokin waje na Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ya bayyana cewa haɗari ne babban ga ƙasashen Yammacin Afirka idan Amurka ta hana su shiga cikinta.
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin kasar Iran sun bayyana cewa manhajar WhatsApp, mallakin kamfanin Meta yana mika bayanan 'yan kasar ga Isra'ila.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a jihar Benue yayin ziyarar da ya shirya kai wa. Shugaban kasan ya isa jihar ne a ranar Laraba, 18 ga watan Yunin 2025.
Masu zafi
Samu kari