Latest
Wasu 'yan Najeriya da suka makale a Ira da Isra'ila sun nemi hukumomi su hanzarta ceto su yayin da ake cigaba da ruwan makamai ta sararin samaniya.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da barnar da 'yan bindiga suka yi a wasu hare-hare da suka kai. Mataimakin gwamna ya ziyarci kauyukan dan yi musu jaje.
Kasashen Iran da Isra'ila sun ci gaba da musayar wuta tun da sanyin safiyar Asabar, sun harbawa juna makamai masu linzami yayin da rikici ya shiga kwana na 8.
A labarin nan, za a ji cewa rundunonin 'yan sandan Kano, Kaduna da Gombe sun bayyana cewa ba za su amince yan kwacen waya sun sha kan al'umma ba.
Yayin da ake cigaba da kai hare-hare tsakanin Iran da Isra'ila, tsohon Shugaban Amurka, Bill Clinton ya tona asirin shirin Fira Minista, Benjamin Netanyahu.
Dakarun sojin Najeriya sun kai dauki jihar Filato yayin da wasu matasa suka kai hari kan wasu matafiya a Mangu. an kashe matafya 7, raunata 21 da kona matar su.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fito ta yi magana kan zargin cewa an jefu shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta ce ko kadan babu kamshin gaskiya a cikin jita-jitar.
Rahotanni sun nuna cewa na yi musayar yawu mai ɗaci tsakanin jakadan Isran da takwaransa na Iran kan ɓarin wutar da ƙasashen biyu suke yi wa junansu.
Gamayyar 'yan adawa a Najeriya sun fara shirin kafa jam'iyyar adawa mai suna ADA domin tunkarar APC a 2027. Tarihin Akin Ricketts da sauran shugabannin ADA.
Masu zafi
Samu kari