Latest
A yau aka za a fara sauraron shari’an Maryam Sanda, matar da yan sanda suka zarga da kashe mijinta, Bilyamin Bello. Ana sanya ran yan sanda zasu kira shaidansu na farko a gaban kotu domin bayar da shaidan abunda ya sani.
Tabbas shahararren mai kudin nan na daya a dukkan nahiyar Afrika dan asalin garin Kano, Alhaji Aliko Dangote mutum ne mai matukar kankan da kai da kuma kokarin boye rayuwar iyalin sa, hakan ne ma ya sanya ba kowa ne yasan ya rayuw
Sarkin Kano Mair martaba Muhammadu Sanusi II ya bayyana abin da ba a sani ba game da fadar sa inda yace matan sa ne ke tuka masa tuwo. Kuma ko ka san cewa Matan Sarki Sanusi 4 ne kuma har yanzu Amaryar ba ta tare ba?
Tsohon gwamnan jihar Adamawa kuma jigo a jam'iyya mai mulki ta APC, Murtala Nyako ya gargadi shugabannin jam'iiyar ta APC da su guji maimaita abun da ya jao rugujewar jam'iyyar PDP a gabanin zaben 2015 ta hanyar tabbatar da yin
Zababben gwamnan jihar Jigawa dake a arewa maso yamma Alhaji Mohammed Badaru Abubakar a jiya ya so ya ji kunya a wani taron siyasa bayan da matasa a wajen suka rika yi masa ihu a yayin da yaje karbar wasu 'yan jam'iyyar adawa na
Dandalin siyasa ya fara zafafa a jihar Imo dake yankin kudu maso gabashin kasar nan biyo bayan wani taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a karshen satin da ya gabata a garin Owerri, babban birnin jihar ta Imo inda
Muhimman bayani na ta kara bayyana a filin game da manufofin hadakar nan da tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya kafa a baya da nufin abun da ya kira dora kasar Najeriya akan turba daidaitatta. Hakan kamar yadda muka samu
Kwanan nan ne Janar Abdussalam Abubakar ya jinjinawa kokarin da Gwamnan Kaduna El-Rufai yake na gyara makarantu a Kaduna. Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai yayi wata magana kan harkar ilmi wanda ba a sallama ma masa ba.
A cewar Safiyya, Amaryar mai suna Nana ta gamu da ajalinta ne a sakamakon wata gobara da ta taso a gidanta, kwanaki uku kacal da tarewarta da Angonta Jabeer, sai dai ba’a bayyana garin da wannan lamari ya auku ba.Majiyar ta ruwa
Masu zafi
Samu kari