Latest
Kotun daukaka kara ta wanke daya daga cikin yaran tsohon shugaban kasar Libiya Muammar Gaddafi a kan zargin da ake masa na kisan dan was an kwallon kafa kafin rikicin daya barke a kasar a 2011 kamar yadda ma'aikatar shari'a na kas
Don haka kamar yadda gwamna El-Rufai ya sha fada, shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi matukar tasiri a zamansa gwamnan jihar Kaduna, kuma duba da kyakkyawar alakar dake tsakaninsa da Buhari, ana ganin tasirin guguwar nan zata maim
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Edo ta bayyana cewa ta wargaza wani kamfani da ake hada bindiga a jihar. Hukumar ta gano tarin makamai 146 wadanda aka hana yin amfani dasu da harsasai a hannun wadanda basu da izinin rike makaman.
Tarihi ya bayyana cewa a shekarar 1996 kadai, kimanin rayuka 11, 717 ne suka salwanta a sanadiyar cutar Sankarau da ta kunno kai a wancan lokaci, inda wasu rayuka 1, 525 suka salwanta a tsakanin shekarar 2003 zuwa shekarar 2009.
Yarinyar da kakarta ta Konawa hannuwa, anyi mata aiki don a gyara illolin da kunar tayiwa hannuwan. Idan ba’a mance ba yarinyar wadda ake kira da Hope, kakar tata ta kona mata hannuwa ta hanyar dora hannuwan bisa risho.
A yayin da cutar Sankarau ta sake kunno a Najeriya kamar yadda ta afku a wasu lokuta na baya inda take addabar wasu jihohi, NAIJ.com cikin kalace-kalacen da ta saba ta kawo muku jerin wasu ababe ukku dake haddasa wannan cuta.
Agu ya samu dama ne bayan sirikinsa fasto wanda yarinyar ke yiwa aiki yayi tafiya a cikin shekarar 2017. Rahoto yazo cewa wata makwabciyarsu ce ta lura da kumburin cikin yarinyar kafin ta sanar da Faston da matarsa.
Yan kungiyar IMN da aka fi sani da yan Shi’a sun tabbatar da cewa lallai mambobinsu ne suka caccaki shugaba Muhammadu Buhari ranan Juma’an da ya gabata a babban masallacin tarayya, Abuja. Kafafen yada labarai sun bada rahoton cewa
Da sanadin kamfanin dillancin labarai wata kungiya mai zaman kanta ta Moole Charity Foundation ta bayyana cewa, manyan matsaloli dake janyo salwantar rayuka a Najeriya sune cutar hawan jini da kuma ciwon hanta watau Hepatitis.
Masu zafi
Samu kari