Latest
Akalla sojin kasar Kamaru guda biyar sun rasa rayukansu a wani harin da yan Boko Haram suka kai arewacin kasan. Wannan abu ya faru da daren jiya Litinin, 3 ga watan Afrilu 2018 a kauyen Sagme, kusa da iyakan Najeriya da tekun Chad
Masari ya bayyana haka ne a yayin rantsar da wani sabon mashawarcinsa, Malam Bashir Ruwan-godiya, tare da wasu sabbin alkalan kotun shari’ar Musulunci na jihar Katsina, Saidu Usman, Muhamamd awal da Mustapha Sani a ranar Talata 3
Jim kadan sai yarinyar ta bayyana, inda ta shaida ma Yansanda dalilin tserewarta, wannan ne dalilin da ya sabbaba kama mijin mahaifiyarta. Laifin ya ci karo da sashi na 137 na kundin hukunta manyan laifuka na jihar Legas, kamar ya
A hankali Shugaba Buhari nata samun nasara a rigimarsu tsakaninsa da majalisa akan shugaban hukumar kula da tattalin arzikin kasa, Ibrahim Magu. An jima anata jayayya akan tabbatar da shugaban wanda Shugaba Buhari ya gabatar.
Kakakin rundunar ƴan sanda na jihar Jigawa SP Abdu Jinjiri ne, ya shaidawa manema labarai a babbabn birnin Jihar wato Dutse, cewa, a ranar Litinin ne al'amarin ya faru a karamar hukumar Birnin Kudu.Kakakin rundunar ƴan-sanda na j
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Bala na mamakin yadda Kodin bata yawaita a kasashen Inyamurai ba, sai a Arewa? Don haka yace musamman ake hada maganin tari mai dauke da Kodin don kaiwa Arewacin Najeriya saboda matasan yankin.
NAIJ.com ta ruwaito lamarin ya faru ne a ranar Litinin 2 ga watan Afrilu a kauyen Gambara dake cikin karamar hukumar Birnin Kudu na jihar. Sai dai Kaakakin yace: “Labarin da muka samu ya nuna cewar budurwar mai suna Gambo Jibrin d
Babbar asara ta samu jam’iyyar PDP, inda mutane 7000 suka bar jam’iyyar a karamar hukumar Pataskum. Jagoran wadanda suka bar jam’iyyar, Alhaji Ibrahim Saleh Jauro, yace jam’iyyar ta rabu biyu a karamar hukumar Pataskum din.
Mohammed ya bayyanawa manema labarai na kamfanin dillancin labarai (NAN), cewa hatsaniyar sunyi ta ne a kan lafiyar jaririnsu dan wata 11, saboda ya hanata ta kai yaron Coci ya janyo har sukayi hatsaniyar ta wadda mahaifiyarsa ta
Masu zafi
Samu kari