Latest

Yan Nigeria 700 ne suka nutse a bahar Rum - MEPN
Yan Nigeria 700 ne suka nutse a bahar Rum - MEPN
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wata kungiya dake fafutukar wayar da kan'yan Nigeria dangane da illolin yin kaura zuwa kasashen ketare (MEPN), ta koka dangane da nutsewar wasu yan Nigeria 700 a tekun Rum, a kokarin su na ketare kasar zuwa wasu kasashen waje...

Labarin wani mai shara da ya zama Direban jirgin sama
Labarin wani mai shara da ya zama Direban jirgin sama
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Mun samu labarin wani Bawan Allah mai shara da yanzu ya zama babban matukin jirgin sama. Muhammad Abubakar ya fara samun albashi mai tsoka na N170, 000 a kowane wata don haka ya adana kudin sa ya je yayi kwas din tukin jirgi.