Latest
Rahotannin da muka samu daga bakin gwamnatin jihar Kaduna ta ce an yiwa gwamna Nasir El-Rufai na jihar sarautar Garkuwan Talakawa. Sakon ya fito ne daga shafin Twitter na gwamnatin jihar inda ta ce Masarautar Jama'a ce ta yiwa El-
A yau Talata da ta yi daidai da ranar babbar Sallah ga dukkanin Musulmai na duniya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci Sallar Idi ta raka'o'i biyu tare da dubunnan Musulmai a mahaifar sa ta garin Daura dake jihar Katsina.
Matasa dake bautar kasa a karamar hukumar Daura sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari domin taya shi murnar bikin Sallah. Da yake bayyana jin dadinsa da ziyarar da matasan suka kai masa, shugaba Buhari ya bayyana cewar tsarin
Shugaba Buhari ya aikowa jama'a sakon idi a yau dinnan, Shugaba Muhammadu Buhari yayi amfani da shafin sa na kafar sada zumunta na Tuwita inda yayi kira ga ‘Yan kasar nan su daina hadama da zari da kuma satar dukiyar kasa.
Ana zargin wata mata mai juna biyu, Uwargida Ogechi Maxwell, da yin amfani da wuka mai zafin gaske wajen yiwa mai yi mata aiki a gida raunuka a mazaunan ta. Lamarin ya faru ne Umuahia, babban birnin jihar Abiya. Da take amsa laifi
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shawarci jam'iyyar ADC ta kada ta maimaita irin kura-kuren da sauran jam'iyyun Najeriya su kayi saboda hakan ne zai sa ta ware kanta daga cikinsu. A jawabin da ya yi yayin da yake maraba d
A yayin da shugabanni a Najeriya ke shagulgulan bikin sallah a garuruwansu, gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi tasa sallar a karamar hukumar Jema'a dake kudancin jihar. Kudancin Kaduna yani ne dake yawan mabiya addinin
A yayin da yau, Talata, musulmi a fadin duniya ke bukukuwan babbar sallah, shugaba Muhammadu Buhari ya shiga sahun ragowar wajen yin yanka kamar yadda addinin tanada ga duk wani musulmi mai hali ya yi yayin babbar sallar. Shugaba
Hukumar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe a kalla makisan makiyaya 21 a jihohin Benue da Nasarawa cikin makonni kadan da suka wuce. Punch ta wallafa cewa kwamandan Operation Whirl Stroke, Manjo Janar Adeyemi Yekini ne ya ba
Masu zafi
Samu kari