Latest
Wani yaro mai shekaru 12 daga sansanin 'yan gudun hijira da ke Gwoza mai suna Subairu ya ce yana son ya zama soja idan ya girma kuma zai sadaukar da rayurwarsa ne wajen farautar mayakan Boko Haram. Subairu ya yi alkawarin cewa zai
Dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Ahmed Makarfi ya gargadi jam'iyyarsa ta PDP cewa dole su tsayar da dan takara mai nagarta da farin jini muddin suna son kayar da shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu cewa hukumar 'yan sanda ta jihar Enugu, ta fara gudanar da bincike kan mutuwar wani matashi dan shekaru 24 da ya kashe kansa bayan ya sha tabar wiwi ta yi ma sa karo.
Duniyar nan da muke ciki cike take da masu laifi manya da kuma kanana kamar dai yadda muka sani kuma muke gani a kusa da kuma nesa da mu. Yayin da wasu karamin laifi kamar na satar waya ko akuya ko ma kayan abinci kan kai mutum gi
Bayan tashi daga wani taro na shugabannin jam'iyyar a Awka, babban birnin jihar Anambra, jam'iyyar ta bayyana cewar ta mika kujerar takarar shugaban kasa ga yankin arewa sannan dan takarar mataimakin shugaban kasa zai fito daga ya
Ba da dadewa bane dai Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bar mahaifar sa ta garin Daura, a cikin jihar Katasina zuwa fadar mulkin sa dake a garin Abuja, babban birnin tarayya Abuja. Shugaba Buhari dai ya shafe akalla kwan
Duk da dai kasar Najeriya na fama da wasu irin matsalolin da ita kadai ke da su, kamar sauran kasashe kasar na da hazikai a dai dai lokacin da kuma take da hatsabibai da daman gaske. A yau dai muna dauke ne da labarin wani mutum d
Bayan kwashe watanni suna zaune a sansanin 'yan gudun hijira, al'ummar jihar Zamfara sun fara komawa gidajensu saboda sojoji da sauran jami'an tsaro sun fara cin galaba kan 'yan bindigan da suka adabi jihar. Mukadashin direktan ya
Wasu dakarun sojin Najeriya dake a wata runduna ta musamman dake aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Filato sun kashe wani matashi mai shekaru 18 a duniya da gwale-gwale sakamakon zargin sa da akayi da satar wayar Salula. Lamar
Masu zafi
Samu kari