Latest
Kwararen dan jarida kuma marubuci, Dele Momodu, ya yi fashin baki kan dabarar da ya ce, shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki zai yi amfani da ita domin ya kayar da shugaba Muhammadu Buhari a babban zaben shekarar 2019. Kam
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Najeriya zuwa kasar China a wata ziyarar aiki ta kwanaki 6. Shugaba Buhari ya isa birnin Beijing na kasar China da misalin 9:00 (lokacin Najeriya) kuma ya samu tarbar girma daga many
Mai neman takarar gwamnan Legas a karkashin PDP, Dakta Olawole Cole, ya fita daga jam'iyyar bayan ya bayyana gamsuwar sa da salon mulkin shugaba Buhari da gwamna Ambode na jihar Legas. A wata ganawa da ya yi da manema labarai a ya
Wani matashi da ya yaki zaman kashe wando da sana'arsa ta cajin waya a birnin Lafiya na jihar Nasarawa, Ibrahim Usman, ya bayyana cewa yana samun kimanin N180, 000 a kowane wata wajen cajin wayoyin mabukata da Jannareta.
Sanata Kabiru Garba Marafa dake wakiltar mazabar jihar Zamfara ta tsakiya a zauren majalisar dattawan Najeriya ya yi hasashen tunkarowar babbar matsala a jam'iyyar su ta APC idan dai har bata bi tsarin gudanar da zaben fitar da gw
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu safarar mutane da muzgunawa yara kanana da mata ta National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons, NAPTIP tace ta samu nasarar cafke wani malamin addinin kirista da
Mun samo cewa a yau Asabar 1 ga watan Satumba ne aka daura auren dan tsohon shugaban shugaban riko na PDP kuma daya daga cikin masu neman takaran shugabancinsa kasa karkashin inuwar jam'iyyar, Sanata Ahmed Makarfi. Kamar yadda wan
Jami'an rundunar sojin saman Najeriya dake a cikin rundunar hadakar fatattakar 'yan Boko Haram ta 'Lafiya Dole ta sanar da samun gagarumar nasara akan 'yan ta'addan a garin Zari dake a kan iyaka da tafkin Cadi, jihar Borno. Jami'a
A ci gaba da fuskantar babban zaben 2019 da za'a yi a Nigeria, an samu bulluwar hasashe-hasashe akan yadda sakamakon zaben zai kasance, da kuma makomar jam'iyyu dama yan siyasa a bayan zaben. A baya bayan nan, wata hukumar hasashe
Masu zafi
Samu kari