Latest
Mun samo cewa a yau Asabar 1 ga watan Satumba ne aka daura auren dan tsohon shugaban shugaban riko na PDP kuma daya daga cikin masu neman takaran shugabancinsa kasa karkashin inuwar jam'iyyar, Sanata Ahmed Makarfi. Kamar yadda wan
Jami'an rundunar sojin saman Najeriya dake a cikin rundunar hadakar fatattakar 'yan Boko Haram ta 'Lafiya Dole ta sanar da samun gagarumar nasara akan 'yan ta'addan a garin Zari dake a kan iyaka da tafkin Cadi, jihar Borno. Jami'a
A ci gaba da fuskantar babban zaben 2019 da za'a yi a Nigeria, an samu bulluwar hasashe-hasashe akan yadda sakamakon zaben zai kasance, da kuma makomar jam'iyyu dama yan siyasa a bayan zaben. A baya bayan nan, wata hukumar hasashe
Al'umar gundumar Ajikobi da ke karamar hukumar Ilorin ta Yamma, jihar Kwara, ta ce sun gaji da salon mulkin Saraki tare da yanke shawarar juya masa baya dama duk wanda zai turo a zabe shi a yankinsu. Shugaban al'ummar, Alhaji Omar
Kungiyar karuwan Najeriya (NANP) ta bayyana goyon bayanta ga takarar shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, a zaben shugaban kasa na 2019. Kungiyar tayi kira ga daukacin 'yan Najeriya da su goyi bayan Saraki domin ya z
Binciken da manema labarai na jaridar suka gudanar ya bayyana cewa, akwai dambarwar wannan zargi tsakanin jiga-jigan 'yan siyasar da kuma hukumomin tsaro musamman hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC.
Ciyaman na kasa na jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya ce sayan tikitin takarar shugabancin kasa da shugaban majalisa, Bukola Saraki, ya yi a jam'iyyar PDP ya nuna karara cewa neman mulki ne ke gabansa ba kishin kasa ba. Oshiomhole
Labari ya zo mana cewa Kemi Adeosun wanda ita ce Ministar kudi ta bayyana adadin kudin da Najeriya ta samu a watan da ya wuce. Gwamnatin Tarayya da Gwamnoni da Kananan Hukumomi sun raba Biliyan 714 a matsayin kason Agusta.
Mun samu labari cewa wani Mai-ba Shugaban Shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara watau Malam Bashir Ahmaad ya bayyana cewa Jam’iyyar APC mai mulki za ta samu kuri’a sama da miliyan 2 a zaben Shugaban kasa na 2019.
Masu zafi
Samu kari