Latest
An jima Mai dakin Shugaba Buhari ta bar Najeriya zuwa Kasar Amurka. Aisha Buhari da sauran Matar Shugabannin Duniya za su yi wannan taro. Uwargidar Shugabar Kasar Nijar Malika Issoufou ma za ta kasance a wajen.
Alamar yunkurowar matan arewa a siyasa ta fito fili ne bayan jam’iyyu sun fara sayar da fam din takarar shiga zabukan 2019. Mata sun sayi fam din takara a jam’iyyunsu, kuma mafi yawan matan na takarar kujerar majalisar wakilan tar
Kwankwaso, tsohon gwamna, sanata mai ci, sannan dan takarar shugaban kasa, ya kasance jagoran jam’iyyar PDP a jihar Kano kuma madugun darikar Kwankwasiyya. Ana ganin babu wani dan takara a PDP da zai yi tasiri idan ba Kwankwaso ne
A yayin da jam’ar jihar Osun suka fita domin kada kuri’unsu kuma har sakamako ya fara samuwa daga wasu mazabu daga fadin kananan hukumomi, an hango wurin tattara kuri’u na mazabar karamar hukumar Ileogbo na amfani da fitilar kwai
Rikici ya barke a yanzu a Unit 2, Ward 8, Kobo a garin Osogbo, jihar Osun yayinda mutane suka tare wata jam'iar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun hana ta tafiya gida bayan kammala zabe sai ta biyasu kudi kamar yadda.
Mai magana da yawun hukumar, Nike Adeyemi, tace hanyoyi ukku ne kawai ake iya yafe wa mutum bautar kasa a NAjeriya, ko dai cika Shekaru 30 bayan gama makaranta, ko aikin soja na wata tara, ko kuma aiki a hukumomin tsaro
Shugaban karamar hukumar Kiru dake a jihar Kano mai suna Nasiru Mu'azu ya tabbatarwa da majiyar cewa wasu 'yan bindiga sun sace dan sa mai suna Babangida a ranar Larabar da ta gabata a jihar ta Kano. Shi dai Babangida din kamar ya
Hukumar kididdiga ta kasa watau National Bureau of Statistics, (NBS) a turance a cikin wani sabon daftarin rahoton kididdiga ta fadi yawan kudaden da ake bin kasar Najeriya da yanzu haka ke karkashin kulawar shugaban kasa, Muhamma
Za ku ji cewa wa'adin shekaru takwas kan karagar mulki na gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola, ya karato inda al'ummar jihar sa suka yi tururuwa zuwa wajen kada kuri'unsu yayin zaben gwamnan jihar dake gudana a yau Asabar.
Masu zafi
Samu kari