Latest
Jami’an hukumar kwastam na Najeriya sn kashe wani mutumi da ake zargi da kasancewa dan fasa kaurin shinkafa jaridar Daily Trust ta ruwaito. Wani idanun shaida ya bayyana cewa lamarin ya afku a jiya, Lahadi, 23 ga watan Satumba.
Kassim Afegbua, tsohon hadimin tsohon gwamnan jihar Edo kuma shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya sauya sheka da dubban magoya bayansa zuwa jam’iyyar PDP. Afegbua ya kuma kasance kwamishinan bayanai a Edo.
Tsohon Gwamnan Kaduna Ahmed Makarfi a lokacin da ya shiga yakin neman zabe ya fadawa manyan PDP a Yankin Kebbi cewa shi ne yake da abin da duk sauran ‘Yan takaran na PDP ba su da shi kuma zai yi nasarar samun tikitin PDP.
Kaakaki Yekini ya fitar da wannan sanarwar ne a ranar Lahadi, 23 ga watan Satumba, inda yace uwar jam’iyyar ta yanke wannan shawarar ne don baiwa sauran yayan jam’iyyar APC damar karbar katinsu na zaba yayan jam’iyya a mazabunsu.
NAIJ.com ta ruwaiti uwar jam’iyyar ta jahar Filato ta tabbatar da wannan goyon baya ne a yayin wani zama na musamman data gudanar da shuwagabannin jam’iyyar, ciki har da gwamnan jahar Simon Bako Lalong da sauran masu ruwa da tsaki
Mun samu labari cewa 'Dan takarar Gwamnan Jihar Kano Malam Salihu Takai yana nan a kan bakan sa na samun tikitin Jam'iyyar adawa ta PDP a zaben 2019 duk da Kwankwaso ya nuna wadanda yake so a zaben da za ayi na 2019.
Gwamnan jihar Osun dake a shiyyar kudu maso yammacin Najeriya da kuma suka gudanar da zaben gwamna a jihar ranar Asabar din da ta gabata ya fadi abun da ke ran sa jim kadan bayan da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC
Wani dalibi dake karatu a makarantar koyar da ilimin fasahar kere-kere dake jihar Enugu ya matukar burge abokan karatunsa da ragowar jama’a bayan ya tuka motar da ya kera zuwa makarantar su. Dalibin da ya zama abun kallo a wurin
Jami'an 'yan sanda a jihar Zamfara dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga da basu san ko suwa ne ba sun sace wani dan siyasa da kuma wasu mutane shida a kauyen Nahuce dake a karamar hukumar
Masu zafi
Samu kari