Latest

A karon farko an sakawa biri kwakwalwar dan Adam
A karon farko an sakawa biri kwakwalwar dan Adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Har ya zuwa yanzu birai ba su kwace duniyar nan ba. A karon farko, masana a fannin kimiyya sun sanya kwayoyin kwakwalwar dan adam a cikin birai. Masu binciken na kasar China sun yi amfani da kwakwalwar biri don daukar kwayoyin...

Yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kaduna
Yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kaduna
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wasu yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kuriga da ke karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna inda suka tursasa mazauna kauyen tserewa daga garin. Mazauna kauyen wanda mafi akasarinsu mata ne sun iso Birnin-Gwari da misalin karfe 3