Latest
Hatsarin mota ya cika da wasu Fasinjoji 14, ciki har da yara uku, inda suka kone kurmus a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a daren ranar Alhamis, 6 ga Mayu.
Jam'iyyar All Progressives Congress ta roƙi ƴan Nigeria su goyi bayan Shugaba Muhammadu Buhari a yayin da ya ke ƙoƙarin kawo ƙarshen ƙallubalen tsaro da ke adda
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, a ranar Juma'a ya aika sakon ta'aziyya ga Mai martaba Sarkin Fika, Muhammadu Abbali Ibn Muhammadu Idrisa, sakon ta'aziyyar.
Wata daliba 'yar aji shida ta bindige dalibai biyu da mi kula da su a wata makaranta dake jihar Idaho, a Amurka ranar Alhamis, 6 ga watan Mayu, 2021, Guardian.
An shiga zaman ɗar-ɗar a Ogba, jihar Legas kan zargin harbe wani ɗan acaɓa da wani ɗan sanda ya yi. Wata majiya ta shaidawa The Punch cewa rikicin ya fara ne tu
Mummunan harin da kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta kei yayi sanadin tarwatsewa sansanin sojojin Najerya dake Damboa a jihar Borno dake arewa maso gabas,HumAngle.
Ministan Matasa da wasanni, Sunday Dare, ya bayyana aikin bautar ƙasa na NYSC da wanda yafi kowanne yin fice wajen inganta haɗin kai tsakanin yan Najeriya.
Duk da shigar 'yan sanda tashin hankalin dake faruwa a yankin Mile 12 a jihar Legas, kungiyoyin dake fada sun cigaba da tada zaune tsaye. Premium Times ta ce.
Jami'an rundunar 'yan sanda sun kashe yan daba takwas tare da dakile wani yunkurin kai hari Hedikwatarsu ta Orlu a jihar Imo a ranar Alhamis, 6 ga watan Mayu.
Masu zafi
Samu kari