Latest
Mutum 11 daga cikin wadanda yan bindiga suka sace a wani masallacin Jibiya da ke jihar Katsina cikin watan Ramadana sun sami yancinsu, saura mutum daya a tsare.
Shugaban kasa Buhari ya bukaci Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III da sauran shugabannin addinai a kasar nan da su hada kai waje guda don ci gaban kasar.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin cewa ta yi soyayya da Shugaban kasa a mulkin Soja, Ibrahim Babangida.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, ya bayyana cewa mabiya addinin Musulunci ne ke da hannu a yawancin ayyukan ta'addanci da ke wakana a fadin kasar nan.
Gwamna Bala Mohammed ya ce ya san inda yan fashi da ke addabar kasar suke da zama, cewa ya zama dole a hada karfi da karfe wajen shawo kan halin da ake ciki.
Maiyoyi masu tushe sun yi watsi da rade-radin cewa tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya mutu, sun ce yana nan cikin koshin lafiya.
Jami'in dan sanda a kano mai suna Sajan Kabiru Isah dake aiki da ofishin 'yan sanda na MTD ya mayar da N1,294,200 da ya tsinta a wurin wani hatsari da aka yi.
Akalla Falasdinawa 137 ne suka rasa rayukansu - ciki akwai kananan yara 36 - a hare-haren da Isra'ila ke kaiwa kuma kimanin mutum 1000 sun jigata suna jinya.
Akwai zargin cewa ran jarumi Lawan Ahmad yayin da ya zabgawa jaruma Hannatu Usman mari yayin da ake wurin daukar fim mai dogon zango mai suna 'Bugun Zuciya.'
Masu zafi
Samu kari