Latest
Hukumar EFCC ta kame tsohon gwamnan jihar Kwara Abdulfatah bisa zargin yin sama da fadi da wasu kudade mallakar jihar. Allura ta tono garma, ana bincike akai.
Kungiyar nan ta Alliance on Surviving COVID-19 and Beyond ta soki gwamnatin jihar Kaduna, ta ce gwamna Malam Nasir El-Rufai ta na korar ma’aikata 280 kullum.
Majalisar wakilan Najeriya ta shirya tsaf domin halasta amfani da wiwi a kasar nan. Mai magana da yawun majalisar wakilai, Hon. Benjamin Okezie Kalu ya sanar.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Ya bayyana cewa, har yanzun bashi da sha'awar tsayawa takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shiga zaman tattaunawa saboda neman mafita ga matsalar tsaro dake addabar Najeriya. An ruwaito cewa za su kuma yi batun jam'iyya.
Wakilin Birnin Bauchi ya bayyana yadda aka yi aka tsige shi daga kan sarautarsa. Ya ce akwai hannun gwamnan Bauchi Bala Mohammed dumu-dumu a cikin lamarin.
Rundunar yan sanda tayi nasarar cafke wani tsohon soja da ake zargin yana horad da jami'an ESN, waɗanda ke ƙarƙashin kulawar ƙungiyar IPOB a birnin tarayya.
Masarautar Mbula da ke jihar Adamawa ta sanar da rasuwar Mai Martaba Joel J. Fwa, Murum Mbula kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Marigayin ya rasu yana da shek
Yanzun haka mambobin ƙungiyar ƙwadugo NLC, sun cika titunan jihar Kaduna yayin da sakateriyar gwamnatin jihar ke a kulle, hakanan tashar jirgin ƙasa bata aiki.
Masu zafi
Samu kari