Latest
Wani zance sai a wata duniyar, an samu wani a gari a kasar Italiya in da mutum zai iya sayen gida dungurugum a kasa da N500, kuma ba wai don gidan bai da kyau b
Gwamnatin tarayya ta ja kunnen ‘yan Najeriya akan yadda suke yawo da labaran karya dangane da tubabbun mayakan Boko Haram, Lai Mohammed ya ja kunnen jama'a.
Gwamnatin jihar kaduna ta rushe wasu gidaje a Barnawa da Narayi saboda kin bin dokar da gwamnati da kuma lura da barazanar tsaro a yankin unguwannin da al'umomi
Neja - Da alamun yara shida cikin 136 na daliban makarantar Islamiyyar Salihu Tanko Islamiyya, dake Tegina jihar Neja sun mutu hannun yan bindigan da suka sace.
Tsohon shugaban kasa na zamanin mulki soja, Yakubu Gowon yayi hasashen cewa tattalin arzikin Nigeria zai yi farfadowa mai ban mamaki kafin karshen shekarar 2021
‘Yan Najeriya sun bayyana mamakinsu akan yadda ‘yan bindiga suka kai farmaki har NDA. Daily Trust ta ruwaito yadda ‘yan bindiga suka afka har barikin Afaka.
Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya amince da nadin Alhaji Kabiru Muhammad Gayari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan jihar a yau Talata.
Majalisar Jihar Zamfara ta dakatar da zamanta har sai baba ta gani sakamakon sace mahaifin kakakin majalisar yayin wani hari da yan bindiga suka kai a garinsu
A ranar Talata da sassafe ne wasu 'yan bindiga suka kai farmaki barikin Afaka dake NDA inda suka harbe wasu sojoji biyu, sace wani daya da kuma raunata wani.
Masu zafi
Samu kari