Latest
An kori ministan Noma Sabo Nanono da na Wutar Lantarki, ya yi sauye-sauye a wasu ma'aikatu. Tsohon Ministan wuta ya gode da dabar da aka ba shi na tsawon sheka
Hukumar yan sanda a jihar Delta ta kwato Tirelan Dangote mai dauke da buhuhunan Siminti 900 da wasu barayi suka sace ranar Talata a garin Okpella, jihar Edo.
‘Yan adawa a Majalisa sun bayyana dalilin tsige Nanono da Mamman. Ndudi Elumelu yace da a kori Ministoci, gara a shawo kan matsalar tsaro da tattalin arziki.
Rahoto da aka tattaro ya bayyana yadda 'yan Najeriya sama miliyan 27 ke fama da matsanancin bukata ta yadda suke samun kasa da N100,00 a zagayen kwanakin shekar
Za a hukunta ‘yan siyasa da ‘yan kwangilar da suka tafka badakala a Neja-Delta. Duk wani wanda ya ci kudi a badakalar da aka yi a Hukumar NDDC zai yi amansu.
Duk da fitar sa daga APC, tsohon shugaban jam’iyya mai mulki a karamar hukumar Yola ta kudu a jihar Adamawa, Sulaiman Adamu, ya yi watsi da shiga jam’iyyar PDP.
Sakataren gwamnatin tarayya, Mista Boss Mustapha, a ranar Alhamis ya bayyana cewa gwamnatin tarayya zata tilastawa ma'aikatan gwamnatin yin rigakafin Korona.
Atiku Bagudu, gwamnan jihar Kebbi, ya ce matsalar garkuwa da mutane tare da satar shanu a kasar nan ta fi shafar Fulani. A yayin tattaunawa da gidan talabijin.
Jami'an rundunar yaki da 'yan bindiga ta 'yan sandan jihar Niger sun bindige gagararren mai kai wa 'yan bindiga bayanai, Buba Baromi, an sheke Baromi a daji.
Masu zafi
Samu kari