Latest
Ibrahim Mantu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, an birne shi a Abuja bayan rasuwarsa a yau Talata da safe, Kamar yadda thecable ta ruwaito haka.
Abuja - A karon farko bayan kotu ta saki Zakzaky, ya gana da wakilan kungiyarsa na kowane ɓangare a Abuja, yace duk maso kokarin ganin bayan IMN zasu ji kunya.
Kungiyar Arewa Consultative Forum, ta yi watsi da maganar yafewa yan ta'addan Boko Haram da suke mika wuya ga gwamnati da kuma sakinsu. Shugaban kungiyar na kas
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar, ya yi alhinin rasuwar Nasiru Ibrahim Mantu, tsohon mataimakin shugaban majalisar datawa.
Katsina - Wasu gungun yan bindiga da sojojin ƙasar Nijar, suna can suna musayar wuta a bakin bodar Jibiya dake jihar Katsina, yan ta'addan sun kashe soja daya.
Mun kawo takaitaccen tarihin tsohon mataimakin Shugaban majalisar dattawa. Sanata Mantu ya bar Duniya ya na shekara 74 bayan cutar Coronavirus ta harbe shi.
Kungiyar Taliban ta ce ta yafe wa dukkan wadanda suka yake ta a shekarun da suka gabata.Ta ce ba yaki ne a gabanta ba, kuma ba za ta yaki kowa a halin yanzu ba.
'Yan Najeriya sun mayar da martani kan hotuna da bidiyon bikin aure wani mutumin jihar Delta mai shekaru 34 wanda ya auri kyawawan matansa biyu a rana ɗaya.
Bayan komawar Lionel Messi taka leda a kungiyar kwallon Paris Saint-Germain, zai rika amsan N546m a mako kuma shine dan kwallo mafi yawan albashi a duniya.
Masu zafi
Samu kari