Latest
Mazauna gidan gyrana halin Kuje da ke Abuja har mutum 190 sun yi yunkurin aika Abba Kyari barzahu. An killace shi yanzu kuma ana sa ran mayar da shi hannun DSS.
Mun tattaro duka Gwamnoni da za su nemi zarcewa, da damar da suke da ita a 2023. Tun daga Babagana Zulum zuwa Inuwa Yahaya, za aji yadda za ta kaya a badi.
Mutum talatin da biyu ne suka rasa rasyukansu sakamakon farmakin da Boko Haram/ ISWAP suka kai wurin kauyen Mudu, kilomita 45 daga Rann, hedkwatar Kala-Balge.
Isah Ashiru Kudan ya doke Shehu Sani wanda ya samu kur’u biyu da wasu masu neman kujerar. Shehu Sani da bakinsa ya shaida cewa kuri’a biyu tal ya iya samu.
Mataimakin gwamnan jihar Sokoti da wasu yan takarar gwamna hudu sun maida wukar su kube sun janye daga takara kafin fara zaɓen fidda gwani, ɗayan su ya bar PDP.
A wannan rahoto da za a karanta, Legit.ng Hausa ta yi nazarin halin da Peter Obi ya shiga da jam’iyyar da ake tunanin ‘dan siyasar zai runguma gabanin zabe.
Wani mai wa’azi a Najeriya ya bullo da wani sabon salo a batun aure da haihuwa wanda jama'a da yawa suke dab da nuna kin amincewarsu kan wannan sabon batu nasa.
Through Legit Hausa, the Legit Hausa editorial team and video team at Legit.ng is able to distribute content to Hausa communities in their vernacular language
Dattijon da ya shafe tsawon shekaru 70 yana sallah a bayan limaman Masallacin Ka’aba, Sheikh Muhammad bin Abdul-Wahhab Aal Ash-Sheikh, ya rasu a yau Laraba.
Masu zafi
Samu kari