Latest
Acikin rashin kyautawar 'yan ta'addan da miyagun al'amuran da suka aiwatar a arewa maso yamma da arewa ta tsakiya,sun gigita yankunan inda ake ganin zubda jini.
Mutuwa rigar kowa idan, ta zo dole a tafi, wata Allah ya karbi rayuwar wata amarya, Fatima Balarabe Haruna, kwanaki 35 bayan ɗaura mata aure a jihar Kano .
Yayin da 'yan bindiga da suke kokarin tserewa daga luguden wutar sojoji suka ratsa kauyuka, jami'an tsaron sirri na sojoji sun yi ta kokarin amso mutane a daji.
Hukumar KAROTA a jihar Kano ta bayyana martaninta ga yadda kungiyar a daidaita sahu ta shiga yajin aiki a jihar Kano. Ta ce sam ba za su ji dadi ba su ma din.
Rahoton da muke samu daga iyalan malamin kwalejin ilimi da fasaha dake Gusau, na nuna cewa yan bindiga sun sako mutum 3 da suka sace bayan biyan su kudin fansa.
Matuka a daidaita sahu a jihar Kano sun tsunduma yajin aikin sai bana ya gani saboda wasu dalilai da suka shafi cin mutuncin da ake musu a cikin sana'arsu.
Sule Lamido ya fadawa Goodluck Jonathan ya yi hattara da shigo-shigo babu zurfin ‘Yan APC. Jigon na PDP yana ganin Jonathan zai bata sunan da ya samu da takara.
A wani matakin inganta tsaro a jihar Kaduna, gwamnatin jihar Kaduna ta ba da umarni ga makarantun gwamnati a jihar su koma karatu na tsawon kwanaki hudu a mako.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya bayyana wa al'ummarsa sunayen mutum 19 dake da hannu a gudanar da haramtacciyar matatar ɗanyen man fetur a faɗin jiharsa.
Masu zafi
Samu kari