Latest
Hadin kan Kungiyoyin Arewa (CNGs) a ranar Alhamis, 12 ga watan Mayu ta nuna rashin jindadinta akan yadda Kungiyoyin Ibo da mutanen yankin kudu maso gabas su ka
Damaturu - Gwamnatin tarayya ta bada umurnin sanya suna sabbin dalibai milyan biyar cikin wadanda ake baiwa abinci kullum a makarantun gwamnati a fadin tarayya.
Kungiyar wa’azin musulunci ta Izalatil Bidi’ah wa iqamatis sunnah a tarayyar Naijeriya tayi Allah wadai da wata yarinya wacce ba musulma ba da ta zagi Annabi.
Labari da dumi da muke samu na cewa, shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan ya rasu yana da 73, Khaleej Times ta ruwaito.
Birnin tarayya Abuja - Sauran Ministocin shugaba Muhammadu Buhari cikin goman da suka bayyana niyyar takara a zaben 2023 sun gabatar da takardun murabus dinsu.
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Zubairu Hamza Massu, ya fice daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC ya koma New Nigeria People's Party,
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da ministocinsa dake neman takaran siyasa a zaben 2023. Wannan zama ya biyo bayan umurnin da shugaban kasa.
Gwamnan Jihar Cross River, Ben Ayade ya tube rawanin Itam Hogan Itam, basaraken yankin Calaba ta kudu akan shiga harkar siyasa dumu-dumu, The Cable ta ruwaito.
Mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin yada labarai Femi Adesina, ya ce shugaba Buhari na da wanda ya fi son ya gaje shi 2023.
Masu zafi
Samu kari