Latest
Ministan kwadugo da rage zaman kashe wando, Dakta Chris Ngige, ya janye kudirinsa na takarar shugaban ƙasa a 2023, ya zayyano dalilinsa na ɗaukar wannan matakin
Rahoto ya bayyana cewa wani dan Najeriya ya rabu da budurwarsa bayan ta ki shan ruwan a kofin da da ya debo ya bata duk da kai ruwa rana da suka a kan haka.
Wasu majiyoyi sun bayyana cewa ga dukkan alamau tsohon shugabana ƙasa, Goodluck Jinatajn ba zai takara shugaban ƙasa a jam'iyyar APC ba, har yanzu be cike Fom b
Dazu nan mu ka ji labari Hon. Abdulmumin Jibrin wanda yana cikin manyan masu yi wa Bola Tinubu yakin zama shugaban Najeriya, ya shiga jam’iyyar hamayya ta NNPP.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya nisanta kansa daga yin ala-wadai akan kisan Deborah Sa
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ‘yan sanda uku da wani direban babur a garin Suleja na jihar Neja ta Arewa maso Yammaci.
Hadin kan Kungiyoyin Arewa (CNGs) a ranar Alhamis, 12 ga watan Mayu ta nuna rashin jindadinta akan yadda Kungiyoyin Ibo da mutanen yankin kudu maso gabas su ka
Damaturu - Gwamnatin tarayya ta bada umurnin sanya suna sabbin dalibai milyan biyar cikin wadanda ake baiwa abinci kullum a makarantun gwamnati a fadin tarayya.
Kungiyar wa’azin musulunci ta Izalatil Bidi’ah wa iqamatis sunnah a tarayyar Naijeriya tayi Allah wadai da wata yarinya wacce ba musulma ba da ta zagi Annabi.
Masu zafi
Samu kari