Latest
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kano ta tsakiya, Sanata Basheer Lado, ya bayyana cewa ba za a iya yi masa makarkashiya don hanasa komawa majalisar dattawa ba.
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Hafiz Abubakar, ya ce mataimakin gwamnan Kano mai ci kuma ɗan takarar gwamna na APC a zaɓen 2023, ya kamata yana gidan yar
Rundunar sojin haɗin guiwa MNJTF ta yi nasarar halaka manyan shugabannin kungiyar ISWAP da suka jagoranci kashe Abubakar Shekau na tsagin kungiyar Boko Haram.
Gabannin zaben fidda yan takararta, jam’iyyar All Progressives Congress ta tara kudi fiye da naira biliyan 29 daga siyar da fom din takarar kujeru daban-daban.
Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa ’yan takarar shugaban kasa tara daga jam’iyyar APC sun shirya marawa takarar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, baya.
Captain Jamil Abubakar, dan tsohon Sifeta Janar na ‘Yan sanda, Mohammed Abubakar ya nuna amincewarsa dangane da kisan wacce ta yi batanci a Sokoto, The Punch ta
Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Ansaru ne da suka kai harin nakiya a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna tare da yin garkuwa da fasinjoji da dama sun sako wata fasi
An birne Deborah Samuel, dalibar kwalejin ilmin Shehu Shagari da aka kashe a jihar Sokoto kan laifin kalaman batancin ga Manzon Allah (tsira da amincin Allah.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin Peoples’ Democratic Party PDP, Atiku Abubakar, ya rantse da Allah cewa zai tabb
Masu zafi
Samu kari