Latest
Wani jami'in gidan yari dauke da makami da ke aiki da gidan yarin Goron Dutse a jihar Kano ya tafka kuskure, inda ya harbe wani dan kasuwa har lahira bayan wata
Za a ji yadda Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ayyana Minista a matsayin magajin Buhari duk da ya yi wa Bola Tinubu alkawarin mara masa baya a zaben 2023.
Karamin ministan albarkatun Man Fetur, Timipre Sylva, ya janye daga kudirinsa na takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar APC a zaɓen 2023 ya koma bakin aikinsa.
Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto, Deborah Samuel, da ta du
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta HURIWA, a ranar Litinin, ta nemi jami'an SSS da su kama babban limamin Jami’ar Bayero Kano, Sheikh Abubakar Jibril bisa zargin
Wani babban Malamin addinin kirista ya ɗauki alƙawari ba iyayen Deborah Samuel aiki, ya ce zai ba yan uwanta gurbin karatu kyauta har du kammala a Patakwal.
Wasu miyagu sun farmaki wani kauye a ƙaramar hukumar Takai da ke kudancin jihar Kano, sun harve mutum shida har lahira kuma sun yi awon gaba da magajin garin.
Rotimi Amaechi, ministan sufurin Najeriya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya yi murabus daga mukaminsa, gabanin zaben fidda gwani na jam'iyyar.
Jami'an tsaro da suka da sojoji, yan sanda, yan banga da sauran su, sun yi shawarar yadda zasu bullo wa lamari bayan an fara zargin wata ta ƙara batanci a Borno
Masu zafi
Samu kari