Latest
Sanata Ebenezer Ikeyina, a ranar Talata ya zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) kamar yadda Vanguard ta rahoto. Shugaban Kw
Dan takarar gwamnan APC a Kano, Sha’aban Sharada, ya yi zargin cewa an kashe wasu magoya bayansa yayin da wasu suka jikkata a zaben da aka gudanar a makon jiya.
Bayan PDP, LP da SDP, jam'iyyar APGA ta kammala zaben fitar da ɗan takararta na shugaban ƙasa, kuma ta bayyana farfesa Umeadi a matsayin wanda ya lashe zaɓen.
Yayin da ake shirye shiryen tunkarar zaben gwamnan a jihar Ekiti, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karin goyon baya, mambobin LP kusan 1000 sun sauya sheka.
Kungiyar Miyetti Allah a kudu maso gabas ta bayyana cewa yan bindiga sun kashe mata mambobinta hudu a jihar Anambra a ranar Litinin, an sace masu shanu 60.
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wata yarinya yar shekara hudu, Amina Garba, bayan ya fada rijiya a Kofar Waika, da ke kallon Masallaci
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a ranar Litinin ta fatattaki wasu ‘yan bindiga da suka yi wa masu ababen hawa kwanton bauna a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.
Miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da mutane masu yawan gaske bayan sun farmaki matafiya a kan hanyar babbar titin Kaduna zuwa Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
Yan sanda a Abuja a safiyar ranar Laraba 1 ga watan Yunin 2022, sun ceto mutane hudu daga mabuyar masu garkuwa a Dutsen Dudu a unguwar Kuje sun kuma lalata mabo
Masu zafi
Samu kari