Latest
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal zai shiga takarar Sanata a majalisar Dattawa a zaben 2023. Haka Tambuwal ya yi a zaben 2019, ya koma Gwamna bayan ya sha kashi.
Wani lauya ya je kotu a Abuja, ya shigar da kara a kan Atiku Abubakar, PDP da INEC. J. Jideobi ya na ikirarin Mai neman takarar ba cikakken ‘dan Najeriya ba ne.
A jiya Rochas Okorocha ya bayyana a gaban kwamitin da ke tantance masu takara a jam’iyyar APC. An tantance shi a matsayin ‘Dan takara a mintin karshen daren.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a ranar Litinin sun halaka sama da 'yan sa kai 30 a wani artabun da suka yi kusa da yankin Gidan Dan Inna da ke Auki,Bungudu.
'Ya'ya biyu na shugaban alkalan Najeriya, Jastis Ibrahim Tanko, sun samu tikitin takarar kujerar sanatoci a zaben 2023 a jihar Bauchi. Daya a PDP, dayan APC.
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC yayin da mambobi biyu na kwamitin ayyuka na kasa, NWC, suka bukaci abokan aikinsu da su tashi tsaye tare da hade kai.
An samu tashin hankali yayin da wasu ‘yan bindiga suka mamaye makarantu a garin Onitsha da wasu sassan yankin Idemili na jihar Anambra inda suka fatattaki dalib
Mohammed Yohanna, shugaban kungiyan mafarauta da yan vigilante na yankin arewa maso gabas ya ce mambobin tawagarsa sun kashe wani kwamandan Boko Haram da mataim
Bayan nasarar da tsohon mataimakim shugaɓan ƙasa ya samu a zaɓen fid da gwanin PDP, shugabannin jam'iyyar sun rabu kan wanda ya kamata ya zama mataimakin Atiku.
Masu zafi
Samu kari