Latest
'Yan sandan jihar Zamfara sun yi ram da wani da ake zarginsa da kisan kai, Jabiru Ibrahim daga gundumar Dauran ta karamar hukumar Zurmi da hannun mutum matacce.
Idan aka karanta, za a ji cewa Masoyan Tinubu sun huro wuta, sun hakikance sai APC ta shirya zaben fitar da gwani, sun ce ana kokarin zagaye gwaninsu a 2023.
Tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya, Honorabul Farouk Aluyu, ya ce APC na da yan takara masu kwanya da basira da zasu kai Atiku Abubakar ƙasa cikin sauki 2023.
Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki sun fara neman hanyar tsayar da dan takarar shugaban kasa na bai daya bayan umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 202
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya nemi goyon bayan abokan hamayyarsa a jam’iyyar domin kayar da APC mai
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Laraba, 1 ga watan Yuni, ta bayar da umarnin kwace duk wasu kadarorin jami’ar NOK da ke Kaduna na wucin
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi, Sanata Kwankwaso, ya ce Atiku ya daina mafarkin samun kuri'u 11m.
Za a ji labari wani hazikin matashi ya kera mota kirar Hilux cikin watanni 8 rak, ya tuka abinsa. Yayin da wasu ke yabon motar, wani kuma kushe ta yake yi.
Annobar da ta kunno kai a duniya a wannan lokacin ita ce cutar kyandar biri, ana iya kamuwa da cutar Kyandar Biri tsakanin kwanaki 6 zuwa 13 amma ta kan canza.
Masu zafi
Samu kari