Latest
Bayan janyewa daga takarar kujerar Gwamnan jihar Bauchi, an mayar da Ibrahim Kashim kujerarsa ta Sakataren gwamnatin jihar Bauchi. Mai magan da yawun gwamnan ji
Hedkwatar tsaro tace dakarun operation Hadarin Daji a ranar 21 ga Mayu ta damke wani Jabe Buba, bakon haure kuma fitaccen mai kai wa 'yan ta'adda bayanan sirri.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 da ke tafe, Alhaji Atiku Abubakar. har yau be zaɓi wanda zasu yi takara tare ba, ibe
Dan wasan kwaikwayon Nollywood a Najeriy, Jim Iyke, ya yi watsi da rahotannin dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ya sauya addini daga Kirista zuwa Musulunci.
Mataimakin kwamishinan ‘yan sanda da aka dakatar, Abba Kyari, ya yi zargin cewa matakin da ofishin babban lauyan gwamnatin tarayya ya dauka na mika shi kasar Am
Jagoran APC kuma tsohon gwamnan jihar Legas ya ce ba tashin hankali, ba sauya sheka, da zaran ya rasa tikitin APC zai ɗauki ƙaddara ne ya koma gida abinsa.
A ranar Alhamis, hedkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun Operation Hadin Kai a makonni biyu da suka gabata sun halaka 'yan ta'addan 14 tare da damke wasu 15.
Kayutar kullin kudi na naira dubu N50,000 da ɗan takarar shugaban kasa kuma gwamnan Ebonyi, Dave Umahi, ya bayar a Sakatariyar APC ta jawo rikici sosai a wurin.
Shugaban Kungiyar Kamfen Din Shugaban Kasa na Peter Obi, Doyin Okupe ya ce jam'iyyun APC da PDP sun gama tashensu kuma masu zabe ba za su sake kula su ba. Okupe
Masu zafi
Samu kari