Latest
Wasu 'yan a mutun tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a ranar Juma’a sun yiwa hedikwatar jam’iyyar APC kawanya, inda suka bukaci a dauke shi a tikin 2023.
Wata kotun kwastamari a Ibadan ta fada wa wasu masoya, Olanrewaju da Fatima, da ke neman saki cewa dama zaman da suka yi tare na shekara 27 ba aure bane don ba
Kungiyar yakin neman zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta ce kafafen watsa labarai ba su fahimci kalaman da dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi ba. The P
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sa hannu kan sabon kasafin kuɗi na shekarar 2022 bayan majalisa ta amince da garambawul ɗin da aka masa tun a watan Disamba.
Tambuwal ya janye daga takara ne a ranar Asabar din da ta gabata, ya kuma bukaci magoya bayansa da su zabi Atiku Abubakar, wanda a karshe ya zama dan takarar sh
A ranar Juma'a 3 ga watan Yuni, Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Peter Ogboge a matsayin direka janar da zai jagoranci Cibiyar Habbaka Ayyuka, PRODA, da ke Enug
Kwamitin tantance 'yan takarar shugaban kasa a APC a ranar Juma’a ya musanta batun tantance tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan cikin 'yan takaran APC..
Daya cikin masu neman tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Rochas Okorocha ya bayyana dalilin da yasa wasu masu neman takarar suka yi fom. Okorocha ya
Hukumar alhazai ta ƙasa ta sanar da cewa za'a jigilar mahajjatan bana 2022/1443 daga Najeeiya zuwa ƙasa mai tsarki mako mai zuwa ranar 9 ga watan Yuni, 2022.
Masu zafi
Samu kari