Latest
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da tsarin kato bayan kato wajen zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na zaben 2023 sabanin yadda tayi.
A ci gaba da jin batutuwan neman mika shi waje, alkalin ya tsayar da ranar ne bayan sauraran hujjoji akan karar da bangarorin da abin ya shafa suka bijiro dasu,
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Laftanar Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya bukaci a gaggauta karbe makamai da kwayoyi a hannun matasan Fulani a ma
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta zargi jiga-jigan siyasar Najeriya da kwashe kudaden Najeriya gabanin babban zaben 2023 maimakon magance matsalolin da ke a
Borno - Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kira da masoyansa suyi watsi kalaman dan takaran gwamnan jihar na jam'iyyar adawa ta PDP, Mohammed Ali Jajeri
Sababbin bayanan da aka samu sun tabbatar da cewa Alhaji Abdulaziz Yari ya bar hannun EFCC. EFCC ta ce ta ba Ahmed Idris beli, amma ana binciken Akanta Janar.
Wani ɗan Najeriya ya shiga halin tsaka mai wuya kuƙa ba shi da kudi yayin da ya tsoma kanshi a cacar cinye naman mai Tsire da ya kai na kudi N22,000, ya gaza.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Mallam Muhammed Bello, ya umarci hukumomin tsaro su damƙe ko waye ya zo neman a saki me aika ta babban laifi a Abuja.
Madrid - Shugaba Muhammadu Buhari ya taso daga babbar birnin kasar Andalus, Madris, kuma yana hanyarsa ta dawowa Najeriya bayan ziyarar kwana uku da ya kai.
Masu zafi
Samu kari