Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya ziyarci gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a Port Harcourt a ranar Laraba, 22 ga watan Yuni.
Benue -Akalla dilolin katako timba guda goma sha shida suka rasa rayukansu a sabon harin da yan bindiga suka kai Mbagwen a karamar hukumar Guma ta jihar Benue.
Rundunar sojojin Najeriya sun ci karo da wata mota da ta kinkimo tulin miyagun makamai. An taki sa’a, yayin da motar da ta biyo ta gaban wasu Dakarun Sojoji.
Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, ta amince da tsawaita wa'adin rijistar katin zabe da ake yi wanda a baya tace za a gama shi a karshen watan Yunin 2022.
Za a ji labarin Abdussalam Mohammed Chindo wanda dalibi ne da ASUU ta jawo karatunsa ya tsaya. A maimakon ya cigaba da zama haka kurum, Chindo ya fara sana’a.
Majalisar Dattawar Najeriya ta ce an gano mabuyar yan ta'adda a kananan hukumomi uku a jihohin Kwara da Niger, rahoton Channels Television.Wannan na cikin batu
Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta tantance tare da tabbatar da Mohammed Bello Shehu a matsayin shugaban Hukumar Tatattarawa da Raba Kudin Shigar Gwamnati.
Da yake magana a ranar Laraba a hedikwatar hukumar ta NAFDAC da ke Abuja, shugaban kungiyar Auwalu Yusuf Kiyawa, ya ce yajin aikin ya fara ne daga lokacin da ya
Rikicin cikin gidan da jam’iyyar APC ta ke fama da shi a jihar Abia ya zama tarihi. Kowa ya yarda zai yi aiki tare da bangaren abokan rigima domin a kai ga ci.
Masu zafi
Samu kari